Isa ga babban shafi
Wasanni

Babu wasan Parasoccer a jerin wasannin da za'a gudanar a Legas

Wallafawa ranar:

A Najeriya a ranar 27 ga watan Nuwamba ne za’a bude bajakolin wasannin kasa a birnin Lagos Shiyar kudu maso yammaci, wasannin da kuma za su kunshi Jahohin kasar 36. Akwai dai wasanni sama da 20 da za’a gudanar da suka hada da guje guje da tsalle tsalle da jefe jefe da kuma wasannin gargajiya da suka hada da Dambe da Kokuwa da Langa. Akwai kuma wasannin nakkasassu.

Guragu da ke wasan Parasoccer a Najeriya
Guragu da ke wasan Parasoccer a Najeriya sportnewsnigeria
Talla

Sai dai kuma a cikin shirin Duniyar Wasannin za ku ji koken da ‘Yan wasan nakkasassu a wasan Parasoccer suka yi dangane da tsame su daga cikin wasannin bayan an dade ana damawa da su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.