Isa ga babban shafi
Najeriya

Jami’an tsaro sun kashe ‘Yan bindiga 4 a Sokoto

Bayan musayar wuta na tsawon sa'oi da dama jami'n tsaro a Jahar Sokoto sun ce sun kashe ‘Yan bindiga 4 tare da kwace tarin makamai daga hannun ‘Yan bidigar. Daga Sokoto Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da Rahoto.

Wani gida da ya sha ruwan Albarussai a Sokoto
Wani gida da ya sha ruwan Albarussai a Sokoto REUTERS/Faruk Uumar
Talla

02:00

Rahoto: Jami’an tsaro sun kashe ‘Yan bindiga 4 a Sokoto

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.