Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Ziyarar Hollande a bikin cika shekaru 100 da dunkulewar Najeriya

Wallafawa ranar:

Hollande shi ne shugaban Faransa na biyu da ya kawo ziyara a Najeriya tun zamanin Jacques Chirac da ya kawo ziyara a kasar a shekarar 1999. Kuma Shugaban ya kawo ziyarar ne domin bikin cika shekaru 100 da dunkulewar yankin Kudanci da Arewaci a matsayin kasa Najeriya. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu.

Shugaban Faransa Francois Hollande a lokacin da ya kawo ziyara a Najeriya
Shugaban Faransa Francois Hollande a lokacin da ya kawo ziyara a Najeriya REUTERS/Philippe Wojazer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.