Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ziyarar Shugaban Najeriya a Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:47
Shirin jin ra'ayoyin masu sauarare na wannan ranar tare da Nasirudden Muhammad ya tattauna ne game da ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari ke yi na kwanamki hudu a Kasar Amurka.