Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyoyi a Najeriya sun koka dangane da barayin shanu

‘Yan bindiga da kuma barayin shanu na ci gaba da cin karensu babu babbaka a kudancin jihar Zamfara da ke tarayyar Najeriya inda a halin yanzu suka tarwatsa daruruwan mutane daga yankin sakamakon yadda suke kisa da kuma sace dukiyoyinsu.

Matan Fulani a Tarrayar Najeriya
Matan Fulani a Tarrayar Najeriya
Talla

Wadanda suka tsira na zaman gudun hijira a garin Gusau fadar gwamnatin jihar Zamfara.
Kungiyoyi da dama ne yanzu hakka suka shigar da kokensu zuwa hukumomi,musaman kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah .
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.