Isa ga babban shafi
Najeriya

Zan ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa- Magu

Mukaddashin shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, Ibrahim Magu ba bayyana cewa zai ci gaba da kokarinsa na yaki da cin hanci da rashwa.

Mukaddashin shugaban EFCC ta Najeriya, Ibrahim Magu.
Mukaddashin shugaban EFCC ta Najeriya, Ibrahim Magu. newnigeriaagenda.org.ng
Talla

A wata hira da ya yi da manyan lauyoyi a jihar Legas, Magu ya ce, a shirye yake ya rasa ransa wajen yaki da matsalar ta cin hanci da rashwa wadda ta haifar da koma ga kasar ta Najeriya.

Lauyoyin dai sun gana da Magu ne domin nuna goyon bayansu akan yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.