Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnati tana rusau a birnin Legas

Gwamnatin jihar Legas da ke kudancin Najeriya na ci gaba da rusa gidajen jama’a wadanda ke kusa da gabar ruwa da kuma karkashin manyan wayoyin wutar lantaki. Gwamnatin ta ce, ta dauki matakin ne saboda kare lafiyar jama’a, lura da barazanar da ke tattare da zama a irin wadannan wuraren. To sai dai jama’a na kokawa kan matakin da suke kallo a matsayin rashin adalci, kamar yadda za ku ji a rahoton da Zainab Ibrahim ta hada mana.  

Wasu gidaje da ke gabar ruwa a jihar Legas
Wasu gidaje da ke gabar ruwa a jihar Legas
Talla

02:53

CORR-NIGERIA-LAGOS DEMOLITION-ZAINAB-2016-11-15-3MINS E

Nura Ado Suleiman

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.