Isa ga babban shafi
Najeriya

Dubun masu sarrafa naman mutane ta cika a Legas

Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas da ke kudancin Najeriya, ta bai wa jami’anta umarnin zama cikin shirin Ko-ta-kwana, bayan gano wasu ramuka a sassan jihar, da wasu ke amfani da su, wajen sacewa da kuma kashe mutane. Unguwar Agege, na daya daga cikin sassan da aka bankado maboyar mugayen. Nura Ado Suleiman na dauke da Karin bayyani a Rahotonsa.

Rundunar ‘yan sandan Legas da ke kudancin Najeriya, ta bai wa jami’anta umarnin zama cikin shirin Ko-ta-kwana
Rundunar ‘yan sandan Legas da ke kudancin Najeriya, ta bai wa jami’anta umarnin zama cikin shirin Ko-ta-kwana REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

03:16

Dubun masu sarafa naman mutane ta cika a Lagos

Nura Ado Suleiman

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.