Najeriya
'Yan bindiga sun hallaka mutane 2,000 a Zamfara cikin shekaru 7
Alkalumma daga Jihar Zamafarar a tarayyar Najeriya sun bayyana cewa sama da mutane 2,000 'yan bindiga suka hallaka, a shekaru kusan 7 da aka kwashe suna kai wa al'ummar yankin hare-hare. Wakilinmu El Yakub Usman Dabai ya hada mana rahoto akan wannan matsala.
Wallafawa ranar:
Talla
'Yan bindiga sun hallaka mutane 2,000 a Zamfara cikin shekaru 7
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu