Isa ga babban shafi

Yadda siyasar kabilanci ke ci gaba da tasiri a zaben Najeriya

A yayin da ya rage kwanaki biyu a gudanar da zaben gwamnoni da ‘Yan majalisun dokokin jihohi a Najeriya, siyasar addini da kabilanci na daya daga cikin abubuwan da ke kara tasiri a zukatun al'umma, 

Masu kada kuri'a a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Masu kada kuri'a a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya. REUTERS/Goran Tomasevic
Talla

Jihar kaduna na daya daga cikin jihohin da ke fama da irin wannan siyasar, shi yasa hukumar wanzar da zaman lafiya ta jihar ta  gudanar da wani taro domin gujewa afkuwar wani rikici kamar yadda ya faru a baya. 

Wannan na zuwa ne yayin da mutane ke cike da fargaba, sakamakon masu bangar siyasa da ke neman tayar da zaune tsaye, musamman a lokutan zabe.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.