Isa ga babban shafi
Nijar

Ranar Jamhuriya

A kasar Nijar an gudanar da bukukuwan zagayowar ranar Jamhuriyya inda kuma Shugaban kasa Alhajiu Mahamadou Issofou ya yi amfani da wannan domin kaddamar da wata hanyar mota daga birnin Yamai zuwa garin Namaro da ke yammacin kasar.

Tutar kasar Nijar
Tutar kasar Nijar
Talla

A ranar Bukin Shugaban kasa ya bayar da lambobin girmamawa ga wasu 'yan siyasa da suka taka rawar azo a gani wajen ciyar da kasa gaba. Dangane da Bukin ne Abdulkarim Ibrahim ya tattauna da Muhammadou Salisou Hamisou wanda yanzu haka ke ziyara a birnin Yamai don jin sauran abubuwan da suka faru a wannan rana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.