Bakonmu a Yau
Nijar ta fita daga cikin kasashe matalauta - Bankin Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:49
Wani rahoton da Bankin Duniya ya fitar ya ce Jamhuriya Nijar ta fita daga jerin kasashe matalauta a nahiyar Afrika, inda ma yake cewa duba da yadda al’amura ke gudana a kan abin da ya shafi tattalin arzikin kasar, akwai yiwuwar kasar za ta samu ci gaba da ya zarta haka ta fannin tattalin arziki.
Talla
Kan haka Michael Kuduson ya tattauna da masanin tattalin arziki daga jami’ar Damagaram Zinder, a Jamhuriyar Nijar, Mammane Lawal Hamza wanda ya fara bayani a kan abubuwan da suka dora kasar a turba ta ci gaba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu