Chadi-Nijar
Mutuwar shugaban Chadi Idris Deby Itno ta girgiza al'ummar Nijar
Mutuwar shugaban kasar Chadi Idris Derby Itno ta yi matukar girgiza al’ummar kasar Nijar, ganin irin gagarumar gudunmawarsa wajen yakar ‘yan ta'adda da kungiyar Boko Haram. Ga rahoton da wakiliyarmu Rakia Arimi ta aiko mana.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:33