Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar da bankin duniya sun cimma yarjejeniyar samar da wutar lantarki

A jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ta cimma wata yarjejeniya da Bankin Duniya dangane da wani shirin samar da wutar lantarki a cikin kasar.Wannan dai shiri ne da ke da burin ganin kashi 60 cikin 100 na al’ummar kasar sun samu wutar lantarki nan da shekara ta 2030.Wakilinmu BARO ARZIKA ya aiko da wannan rahoton daga birnin Yamai.

Shugaban Nijar Bazoum Mohammed.
Shugaban Nijar Bazoum Mohammed. © Niger Presidency
Talla

nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.