Isa ga babban shafi
Mata-Nijar

Ranar Mata: Jamhuriyyar Nijar na kokarin tabbatar da daidaiton jinsi

A yau ne ake hidimar ranar mata ta duniya kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 8 ga watan Maris na kowacce shekara. Kamar kowace kasa, Jamhuriyar Nijar ma ba’a barta a baya ba, wajen yaki domin kare hakkin mata, Ko yaya al’amarin daidaiton yake? Rakia Arimi Niamey na dauke da rahoto akai.

Shugaban Jamhuriyyar Nijar Bazoum Mohamed tare da shugabannin mata yayin taron mata na birnin Yamai.
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Bazoum Mohamed tare da shugabannin mata yayin taron mata na birnin Yamai. © Niger Presidency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.