Isa ga babban shafi
Najeriya

Maiduguri - An bude wa mata da aka ci zarafinsu dandalin yin korafi a Intanet

A dai dai lokacin da ake samun karuwar cin zarafin mata musamman yi mu su fade, wata Kungiya mai zaman kanta a Maiduguri mai suna Kalthum Foundation for peace ta bude wani dandali na yanar gizo da zai bada dama ga matan da aka ci zarafi su shigar da korafi domin mikawa hukumomi da su ka kamata don daukar mataki na gaba.

Hoto dake nuna alamar fyade
Hoto dake nuna alamar fyade Reuters
Talla
03:00

Maiduguri - An bude wa mata da aka ci zarafinsu dandalin yin korafi a Intanet

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.