Dalilin da ya sanya wasu matan ke fargabar tunkakar matsalolin da ke damun su
Tsoron tunkarar kalubale daga wasu matan, masana halayyar dan adam sun danganta hakan da nasaba da cin zarafi da suka ci karo da shi.
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Talla
Bugu da kari ba kasafai mata ke son ace musu sun gaza cimma wasu manufofi ba.
Wannan abin damuwa na iya sa mutum ya yi shakkar kawo karshen sa, yana sa su gaskata cewa ba su iya sauya rayuwar su ba, musamman mata.
Danna alamar kararrawa, domin sauraron wannan sauti.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu