Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Gwamnan Gombe kan aikin hako man fetur a arewacin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:33
Sanya hannu kan sabuwar dokar man fetur a Najeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a makon da ya gabata, zai bada damar 'yan kasuwa da masu zuba hannun jari su shiga fannin a dama da su, tare da ci gaba da aikin hako man a wasu sassan arewacin kasar.
Talla
Yanzu haka a ci gaba da aikin hako man a iyakokin jihohin Bauchi da Gombe bayan tabbatar da samunsa.
Wannan tasa muka tattauna da Gwamnan Gombe Inuwa Yahya akan halin da ake ciki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu