Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdourrahmane Alkassoum a kan shirin taron duba matsalolin Sahel a Nijar

Wallafawa ranar:

Kungiyoyin Fararen hula da masu ruwa da tsaki akan rikicin da ake samu a wasu yankunan Afirka na shirya wani taro na kasashen duniya da zai mayar da hankali akan matsalolin Yankin Sahel da zummar samo hanyoyin taimakawa jama’ar dake yankin. Dangane da wannan yunkuri Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alkassoum Abdurrahmane daya daga cikin jagororin shirya taron, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Sojoji daga Burkina Faso yayin sintiri a kan hanyar Gorgadji a Burkina Faso, Maris 3, 2019.
Sojoji daga Burkina Faso yayin sintiri a kan hanyar Gorgadji a Burkina Faso, Maris 3, 2019. © REUTERS/Luc Gnago
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.