Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

CP Wakili kan shawarar shigar da tsoffin tsagerun Neja Delta aikin 'Yan sanda

Wallafawa ranar:

Hukumar kula da afuwa a Najeriya ta bukaci rundunar ‘yan sandar kasar ta dauki tubabbun ‘yan tsagerun yankin Neja Delta aikin dan sanda, don taimakawa wajen samar da tsaron kasa. Shugaban hukumar, Janar barry Ndiomu ne ya mika wannan bukata, wanda ke zuwa a daidai lokacin da sufeto janar na ‘yan sandan kasar, Usman Baba Alkali ke korafin cewa kan yadda matasa daga yankin Neja Delta ba sa iya cika gurbin da aka ware musu a lokacin dibar sabbin ‘yan sanda.

Tsagerun yankin Niger Delta a Najeriya
Tsagerun yankin Niger Delta a Najeriya © Daily Post
Talla

Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauanwa da Muhammad Wakili tsohon kwamishinan 'yan sanda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.