Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Bikin kalankuwar finafinan harsunan Afrika a birnin Kano na Najeriya

Wallafawa ranar:

A yau shirin kamar ko wane mako zai fara ne da masana'antar fina-finai ta Najeriya,baya ga haka za mu je jihar Kano,inda aka gudanar da bikin kalankuwar finafinan harsunan Afrika a wannan birni.

Taron kanluwar gasar Finafinai ta nahiyar Afrika karo na 12 AFRIFF da ke gudana karkashin masana’antar Nollywood  a birnin Lagos dake Kuduncin Najeriya.
Taron kanluwar gasar Finafinai ta nahiyar Afrika karo na 12 AFRIFF da ke gudana karkashin masana’antar Nollywood a birnin Lagos dake Kuduncin Najeriya. © AFRIFF2023 X
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.