Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

Shiri na musamman game da rayuwar marigayi Salissou Hamissou

Wallafawa ranar:

Shiri na musamman game da rayuwar marigayi Muhammad Salissou Hamissou mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi a Radio France International. Muhammane Salissou Hamissou ya riski ajalinsa ne a daren Laraba sanadiyar hadarin motar da yayi a jahar Katsina da ke tarayyar Najeriya a hanyarsa ta zuwa Kano don koma wa bakin aiki a jahar Lagos.

Marigayi Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi.
Marigayi Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi. AEP photography
Talla

An gudanar da jana’izar marigayi Muhammad Salissou Hassiou a jahar Maradi da ke jamhuriyar Nijar, a safiyar Juma’a kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

ku danna alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.