Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Kasashen Afirka ta yamma  da Sahel  za su fuskanci ruwan sama da ambaliya(masana)

Wallafawa ranar:

Kasashen da dama a Afirka ta yamma  da na Sahel  za su fuskanci ruwan sama masu yawan gaske da ambaliya ,wannan hasashe daga  masana na zuwa a dai-dai lokacin da ake kawo karshen taron hukumar  kulla da yanayi na kasa a Najeriya Nimet a Abuja.Nasiru sani ya samu tattaunawa da  masana dangane da wannan hasashe a cikin shirin Muhalinka rayuwarka daga Rfi.

Gurbacewar yanayi,babbar matsala ga kasashen Duniya
Gurbacewar yanayi,babbar matsala ga kasashen Duniya © AFP/ Odd Andersen
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.