Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Dalilan da suka hana kasashe masu tasowa dogaro da kansu a bangaren tsaro

Wallafawa ranar:

Shirin ‘Tambaya Da Amsa ‘ yana zuwa muku ne kowane mako a wannan tasha, inda ya  ke kawo amsoshin tambayoyin da suka samu shiga daga masu sauraronmu. Daga cikin tambayoyi da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan dalilin da ya sa kasashe masu tasowa ba iya dogaro da kan su wajen yaki da matsalar tsaro,, musamman ma ta’addanci da sauransu.

Sojojin Mali yayin daukar horo daga takwarorinsu na Faransa.
Sojojin Mali yayin daukar horo daga takwarorinsu na Faransa. AFP - Thomas COEX
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.