Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78

Wallafawa ranar:

Shirin 'Rayoyin masu Sauraro' na wannan rana ya mayar da hankali ne akan taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 78 a birnin New York, wanda ita ce kawai haduwar da ke bai wa kowace  kasar damar bayyana matsayinta gaban wannan Majalisa.  

Zauren da ake gudanar da babban taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka. 19  ga Satumba, 2023.
Zauren da ake gudanar da babban taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na kasar Amurka. 19 ga Satumba, 2023. AP - Mary Altaffer
Talla

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashe masu tasowa ke zaman jira sauran kasashe su cika alkawurran da suka dauka kan cewa za su samar da daidaito ta hanyar yaki da fatara da kuma jahilci. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.