Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Amurka da Norway sun kaddamar da shirin tallafa wa manoman Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:28
Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana tare da Nasiru Sani ya bayar da damar tattauna wa ne kan shirin bunkasa noma a Afirka da kasashen Amurka da Norway suka kaddamar ta hanyar ware dala milyan 70 domin taimaka wa kananan manoma a nahiyar.
Talla
Kasashen biyu, sun sanar da hakan ne a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York, tare da hasashen kara yawan kudaden zuwa milyan 200 a nan gaba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu