Wasanni
Kungiyoyin da suka haska a wasan farko na sabuwar kakar Firimiyar Ingila
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:36
Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan yadda aka faro gasar Firimiyar Ingila a makon da ya gabata da kuma irin kungiyoyin da suka faro gasar da kafar dama baya ga rawar da sabbin 'yan wasan gasar suka taka. Ayi saurare Lafiya.