Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abba Sadiq: Ya yi Sharhi game da zaben 'Yan Majalisun Faransa

Wallafawa ranar:

Jam’iyyar gurguzu ta samu rinjayen kujeru a zaben ‘Yan Majalisu da aka gudanar a ranar Lahadi, kuma wannan nasarar ce zata ba shugaba François Hollande damar aiwatar da alkawullan da ya dauka a lokacin yakin neman zaben shi. Abba Sadiq Dan Jarida ne kuma mazauni kasar Faransa ya sharhi game da sakamakon zaben.

Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande
Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande REUTERS/Jacques Brinon/Pool
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.