Isa ga babban shafi
Amurka - FACEBOOK

Facebook zai biya tarar dala miliyan 41 saboda fifita baki a Amurka

Katafaren Kamfanin sadarwar Facebook ya amince ya biya tarar Dala miliyan 14 domin kaucewa hukuncin kotun Amurka dangane da tuhumar da ake masa na fifita baki wajen daukar ma’aikata a kasar, maimakon yan kasa.

Logon kamfanin sadarwar Facebook.
Logon kamfanin sadarwar Facebook. Chris Delmas AFP/Archivos
Talla

Masu gabatar da kara a Amurka sun tuhumi Facebook da baiwa masu rike da bizar shiga kasar aiki maimakon tallata shi ga jama’ar kasa baki daya, abinda ya sabawa ka’idodin kasar.

Karar wadda aka shigar da ita a watan Disambar bara, na daga cikin jerin tuhume tuhume da ake yiwa kamfanin.

Mataimakiyar Babban Lauyan Amurka, Kristen Clarke tace Facebook bai fi karfin dokar kasar ba, saboda haka dole a ladabtar da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.