Isa ga babban shafi
Ingila-Iraqi

Tony Blair ya nemi gafarar yakin Iraqi

TSOHON Prime Ministan Britaniya, Tony Blair, ya bayyana nadamar sa kan yakin Iraqi, inda ya nemi gafara saboda rasa rayukan da aka samu.A littafin da ya rubuta, Blair ya nemi gafara saboda mutuwar sojojin Britaniya da na kawayensu, da kuma fararen hular Iraqi, jami’an diplomasiya da kuma wadanda aka dinga garkuwa da su.Amma Blair yace, ba shi da wata nadamar shiga yakin, wanda ya kaiga murkushe Gwamnatin Saddam Hussein da ta addabi Yan kasar.Daga bisani sai ya bayyana mulkin Gordon Brown a matsayin wata annoba da ta shafi kasar.  

TSOHON Prime Ministan Britaniya, Tony Blair
TSOHON Prime Ministan Britaniya, Tony Blair Reuters / Pascal Lauener
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.