Isa ga babban shafi
Turai

Sabanin kasuwanci tsakanin Turai da Afrika

Kwamishinan kula da harkokin kasuwanci na kasashen Turai, Karel de Gutch, ya ce sabanin da a ka samu akan harkokin kasuwanci, ya shafi dangantakar kungiyar kasashen Turai da takwararta ta Afrika.Kungiyoyin kasashen Afrika, Caribbean da kuma Pacific, sun ki amincewa da yarjejeniyar da kungiyar kasashen Turai ta gabatar musu, saboda bukatar zabtare kudaden fito.Wannan mataki ya budewa kasashen China, Brazil da India, damar kutsa kai, inda ake damawa da su a nahiyar ta Afrika. 

Shugaban kwamitin Tarayyar Afrika Jean Ping
Shugaban kwamitin Tarayyar Afrika Jean Ping
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.