Isa ga babban shafi
Birtaniya

An saka ranar Shari'ar mai shafin Wikileaks

Wata Kotu a kasar Birtaniya, ta sanya ranar 12 ga watan Yuli, a matsayin ranar da zata saurari shari’ar daukaka karar da Julian Assange, mai dandanlin Wikileaks ya gabatar, dan kalubalantar tisa keyarsa zuwa Sweden. Inda zai fuskanci shariya kan cin zarafin wasu mata.Kotun ta ce za’ akwashe kwanaki biyu ana sauraren shari’ar. 

Julian Assange
Julian Assange ©Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.