Isa ga babban shafi
Faransa

Jama'iyyar shugaban Faransa na shan suka

Jamiyyar Shugaban Kasar Faransa NS , UMP na shan suka saboda shiru da ta yi gameda bukatun da ake yi na yekuwa don jama’a ayi rejistan babban zaben kasar dake tafe badi.‘Yan adawa na kasar na cewa da gangan ake jinkirta yiwa jama’a rejistan zaben dake tafe, domin karkashin tsarin mulkin kasar dole a duba masu bukatar rajista, musamman wadanda suka kai shekaru 18 yanzu, ko kuma wadanda suka sake matsugunai domin dai kada a take masu hakki. 

Shugaba Sarkozy, jama'iyyar shi na shan suka
Shugaba Sarkozy, jama'iyyar shi na shan suka REUTERS/Jean-Paul Pelissier
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.