Isa ga babban shafi
Bosnia-Serbia

Karadzic ya musanta zargin da ake masa

Tsohon Shugaban Bosniyawan Serbia, Radovan Karadzic, ya musanta zargin da ake masa na kisan kare dangi, akan Musulmin kasar sama da 100,000, inda yace dacewa ya yi a yaba masa saboda yadda ya bunkasa zaman lafiya.

Radovan Karadzic a lokacin da ake sauraren karar sa kotun hukunta laifukan yaki
Radovan Karadzic a lokacin da ake sauraren karar sa kotun hukunta laifukan yaki REUTERS/ Robin van Lonkhuijsen
Talla

A lokacin da ya ke kare kansa daga tuhumar da ake masa, Karadzic ya zargi Musulmin Bosnia da abakawa mutanen su, saboda samun goyan bayan duniya.

Karadzic dai yana daya daga cikin shugabanin Serbia uku da aka gurfanar a kotun.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.