Birtaniya
An bayar da belin Abu Qatada bayan yunkorin korar shi daga Birtaniya
Malamin addinin Islaman Birtaniya, Abu Qatada, ya yi nasarar shari’ar da ya ke, na hana fitar da shi daga cikin kasar, dan kai shi kasar Jordan, inda ake tunanin cewar za’a azabtar da shi, kan zargin da ake masa na kitsa kai harin bom.Lauyana Malamin yace za’a bada belin malamin, amma kuma za’a sanya masa tsauraran matakai, idan an sake shi daga gidan yarin Worcestershire.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Sakatariyar harkokin cikin gidan Birtaniya, Theresa May, tace zasu ci gaba da fafutuka har sai sun raba Abu Qatada daga Britaniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu