Faransa
Cope ya lashe Zaben Shugabancin Jam’iyyar adawa ta UMP a Faransa
Kwamitin gudanar da zaben Jam’iyyar adawa ta UMP a kasar Faransa, ya sanar da Jean-Francois Cope, a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin Jam’iyyar da aka gudanar, bayan samun rinjayen kuri’u fiye da tsohon Firamininista, Francois Fillon. Kwamitin zaben yace, Mista Cope ya samu narasa ne da kuri’u 98.
Wallafawa ranar:
Talla
Da farko dai ‘Yan takarar biyu dukkaninsu sun fito sun yi ikirarin lashe zaben tare da zargin an yi magudi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu