EU
Jean-Claude Juncker yace zai yi murabus
Shugaban Ministocin Kungiyar kasashen Turai, Jean-Claude Juncker, ya sanar da cewar zai sauka daga mukamin sa a karshen wanna watan. Juncker wanda shi ne Firministan kasar Luxembourg, yace tuni ya shaidawa takwarorinsa, cewar zai aje mukamin sa a karshen Disemba zuwa farkon Janairu.
Wallafawa ranar: