Isa ga babban shafi
Italiya-Spain

An ceto bakin haure da dama a gaban ruwan kasar Spain

Jami’an tsaron kare iyakokin kasar Maroko da kuma Spain sun ceto wasu bakin haure akalla hamsin da hudu wadanda ke cikin wani karamin kwale-kwale a gabar ruwan kudancin kasar Spain a kan hanyarsu ta zuwa Nahiyar Turai.

Bakin haure sun iso a tsibirin lampedusa na Italiya.
Bakin haure sun iso a tsibirin lampedusa na Italiya. (Photo : AFP)
Talla

A halin yanzu dai mutane fiye da 300 ne aka ceta dukkaninsu ‘yan asalin kasashen Afirka da ke kokarin zuwa Nahiyar Turai a cikin ‘yan kwanakin baya-bayan nan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.