Isa ga babban shafi
Australia

Firaministan Australia na gab da kafa sabuwar Gwamnatin kasar

Sabon Fira Ministan Australia, Tony Abbot, ya fara shirin kafa sabuwar Gwamnati, yayi da ake hasashen cewar zai fuskancin kalubale a Majalisar kasar wajen amincewa da shirin sauye sauyen da yake da shi.

Talla

Abbot ya nada Warren Truss mataimakin sa, Julie Bishop ministan harkokin waje, sai kuma Joe Hockey a matsayin ministan kudi.
Ya kuma bayyana shirin sa na magance gurbata muhalli da kanfanoni keyi, harajin kamfanonin hakkar ma’adinai da kuma kudin hutun da ake baiwa iyaye.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.