Ana gudanar da zabe a kasar Luxemburg
A yau ne masu zabe a kasar Luxembourg ke gudanar da zaben ‘yan majalisar dokokin kasar na gaggawa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kimanin masu zabe dubu 239 ne suka kada kuri’unsu, a zaben inda pm kasar dan jam’iyar cristien Social, Jean-Claude Jucker zai tunkari jam’iyar Socoalist dake kokarin kawo sauyi a kasar, bayan ficewarta daga kawancen dake mulkin, al’amarin da ya haifar da kiran zaben yan majalisar dokokin na Gaggawa.
jam’iyar Cristien Social dai na bukatar karin kujeru a majalisar dokokin, idan har zata ci gaba da kasancewa jam’iya mafi karfi a kasar ta Luxembourg.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu