Faransa-Turkiya
Ziyarar Hollande na Faransa a Turkiya
Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya kai wata ziyara Ankara fadar gwamnatin Turkiya don bunkasa dangantaka ta fuskar kasuwanci a tsakanin kasashen biyu. Wakilinmu Ahmed Bedu da ke kasar Turkiya ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ziyarar Hollande na Faransa a Turkiya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu