Faransa
Sarkozy ya zargi gwamnatin Hollande
Batun saurare wayoyin tsohon shugaban kasar Faransa Nikola Sarkozy na ci gaba da mamaye fagen siyasar kasar, yayin da jam’iyyar UMP ta tsohon shugaban kasar ke zargin gwamnatin da ke kan karagar mulki da yin leken asiri akan Sarkozy saboda dalilai na siyasa.
Wallafawa ranar:
Talla
Yanzu haka dai ana ci gaba da yin kira ga wasu manyan jami’an gwamantin kasar da dama cikinsu kuwa har da da Ministar shari’a Christianne Tobira, da su yi murabus daga mukamansu saboda da wannan batu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu