Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa da Jamus sun gargadi Rasha game da Ukraine

Shugaba Francois Hollande na Faransa da waziriyar kasar Jamus Angela Merkel, sun gargadi gwamnatin Rasha dangane da rawar da take takawa a rikicin Ukraine.  

Hollande et Merkel
Hollande et Merkel
Talla

Yanzu haka dai yan aware ke shirin gudanar da kuri’ar neman ballewar wasu yankuna biyu da ke gabashin kasar wato Donestk da kuma Lugansk masu kunshe da mutane sama da milyan 7.

Shugaba Hollande da kuma Merkel sun yi watsi da yunkurin gudanar da wannan kuri’a a ranar 25 ga wannan wata na Mayu. Irin wannan zabe ne dai mazauna yankin yankin Crimea suka shirya sannan kuma sakamakonta ya ba su damar hadewa da kasar Rasha.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.