Isa ga babban shafi
Turai

An samu karuwar bakin haure a Turai

Kungiyar Kasashen Turai tace an samu karuwar bakin haure da ke shiga Yankin ta haramtacciyar hanya a shekarar 2013, inda kididdigar da aka yi ke nuna cewar a cikin ko wadanne mutane hudu, cikin guda yana fitowa ne daga kasar Syria. Kungiyar tace an bankado baki 107,000 da suka shiga Yankin ta iyakokin Turai, sabanin 72,500 da aka samu a shekarar 2012.

Sansanin Bakin Haure yawancinsu 'Yan Afghanistan
Sansanin Bakin Haure yawancinsu 'Yan Afghanistan REUTERS/Pascal Rossignol
Talla

Akwai kuma Wasu da kungiyar tace suna kwarara a yankin daga kasar Italia yawancinsu mutanen Nahiyar Afrika.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.