Isa ga babban shafi
Switzerland

Switzerland ta ki amincewa da tsarin albashi mafi tsoka a duniya

Tun kafin a kai ga kammala zaben jin ra’ayin jama’a kan sabon tsarin biyan albashi mafi tsoka a duniya a kasar Switzeland a wannan lahadi, alkalumma na nuni da cewa, wannan bukatar ba za ta samu karbuwa daga masu jefa kuri’a ba.

Rumfar zabe a Suisse
Rumfar zabe a Suisse DR
Talla

Gwamnatin kasar Switzeland dai na fatar bullo da sabon tsarin albashi mafi kankanta ne akan Euro dubu uku da dari uku, kwantankwacin Euro 18 kenan a kowace awa daya.

To sai dai ana hasashen cewa yawan wadanda za su amince da haka ba za su wuce kashi 23 cikin dari na masu jefa kuri’ar ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.