Isa ga babban shafi
Girka

Ministocin Turai sun karawa Girka wa’adi

Ministoci Kungiyar kasashen Turai sun amince da bukatar kasar Girka na kara ma ta watanni biyu kan shirin biyan bashin tallafin da aka ba ta wanda wa’adin sa zai kare a karshen watan Disemba. Matakin na zuwa ne kwana guda bayan wata kazamar zanga zanga da aka yi a birnin Athens sannan da mahawara da Majalisar kasar ta gudanar kan kasafin kudin kasar.

Antonis Samaras na Girka tare da Shugabar gwamnatin Jamus  Angela Merkel
Antonis Samaras na Girka tare da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel REUTERS/Kostas Tsironis/Pool
Talla

Bayan amincewa da bukatar Firaminsitan kasar Antonis Samaras ya yi kiran gudanar da zaben shugaban kasa ranar 17 ga wanan watan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.