Isa ga babban shafi
Macedonia

Yan Cirani na tattaki zuwa kasashen Turai daga Macedonia

Dubban 'Yan cirani sun fara tattaki daga kasashen Macedonia da Serbia da nufin shiga sauran kasashen Tarayyar Turai bayan sun shafe kwanaki cikin mawuyacin hali a kan iyakar Kasar Girka.

Yan Cirani na tattaki domin shiga sauran kasashen Tarayyar Turai
Yan Cirani na tattaki domin shiga sauran kasashen Tarayyar Turai REUTERS/Yannis Behrakis
Talla

Tattakin na zuwa ne bayan jami’an 'yan sandan Kasar Mercedonia sun bude kan iyakar kudancin kasar, tare da barin dubban yan ciranin tafiya zuwa Sebia, kuma daga nan suka fara yunkurin shiga kasahen na Tarayyar Turai.

A ranar Alhamis ne Marcedonia ta sanya dokar ta baci tare da rufe kan iyakarta domin dakile kwararar bakin haure yayin da ajiya asabar ta janye dokar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.