Ana zaben kananan hukumomi a Faransa
A yau Lahadi ake gudanar da zaben kananan hukumomi zagaye na biyu a Faransa kuma a karon farko Jam’iyyar ‘yan kishin kasa ta National Front na neman lashe zaben a wani mataki da zai bude kofar nasara ga Marine Le pen a zben shugaban kasa a 2017.
Wallafawa ranar:
A zagaye na farko Jam’iyyar Le pen ta lAshe zaben a yankuna 6 cikin 13.
Ana ganin a zagaye na biyu a yau Jam’iyyar na iya kai Labari, ko da ya ke sauran manyan Jam’yyun siyasa sun amince su hade kai domin dakile nasarar Jam’iyyar
Jam’iyyar Le Pen dai na tsatstsauran ra’ayi akan musulmi da kuma baki a Faransa, kuma saobda manunofin jam’iyyar ne masu tsauri wasu jam’iyyun suka amince su janye ‘Yan takararsu domin hanawa ‘yan kishin Faransa kai labari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu