Isa ga babban shafi
Belgium

Ma’aikatan sufuri na yajin aiki a Belgium

Ma’aikatan Sufuri a kasar Belguim za su shiga cikin yajin aikin gama gari domin nuna adawar su da shirin gwamnatin kasar na tsuke bakin aljihu kan kudin da ake kahsewa don samar da kayan more rayuwa.

Jami'an sufuri na yajin aiki a Belgium
Jami'an sufuri na yajin aiki a Belgium
Talla

Rahotanni sun ce cikin wadanda zasu shiga yajin aikin sun hada da ma’aikatan sufurin jiragen sama da Malaman makarantu da kuma jami’an tashar jiragen ruwa.

Tuni dai ma’aikatan gidan yari da na jiragen kasa suka kwashe kusan mako guda suna yajin aikin a Belgium.

Wannan na zuwa ne a yayin da Faransa da ke makwabtaka da Belgium ke fuskantar yajin aikin kungiyoyin kwadago da ke adawa da sabuwar dokar ma’aikata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.