Isa ga babban shafi
Faransa

An sake bude gidan tarihin Louvre da ke Paris

Sa’o’i 24 bayan da wani dauke da adda ya rufamma jamaa a harabar gidan ajiey kayan tarihi dake Louvre a birnin Paris na kasar Faransa, yanzu haka dai an sake bude wannan gida baya aukuwan lamari ranar Juma'a.

Sojoji da ke gadin gidan ajiye kayan tarihi na Louvreda aka sake budewa da ke Paris
Sojoji da ke gadin gidan ajiye kayan tarihi na Louvreda aka sake budewa da ke Paris REUTERS/Christian Hartmann
Talla

Jamian tsaro dai sun tabbatar da cewa mutumin wanda sojan dake gadin gidan tarihin suka harba amma bai mutu ba, dan asalin kasar Masar ne kuma shekarun sa 29 ne.

Ana ganin harin zai kara dama lissafi akokarin ganin baki ‘yan yawon shakatawa na zuwa birnin Paris don kasha kwarkwatan ido.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.